abokan hamayya

IQNA

IQNA - Wani musulmi dan takarar kujerar magajin garin birnin New York ya sha alwashin tsayawa tsayin daka wajen tabbatar da addininsa na Musulunci, yana mai mai da martani kan hare-haren da ake kai masa da ya bayyana a matsayin wariyar launin fata da rashin tushe.
Lambar Labari: 3494091    Ranar Watsawa : 2025/10/26

Tehran (IQNA) Firayi ministan gwamnatin yahudawan Sahyuniya Benjamin Netanyahu, yana cikin halin tsaka mai dangane da makomar mukaminsa.
Lambar Labari: 3485968    Ranar Watsawa : 2021/05/31

Tehran (IQNA) mabiya addinin musulunci a birnin Birmingham na kasar Burtaniya suna kokarin sulhunta tsakanin jama’a masu sabani a birnin.
Lambar Labari: 3484647    Ranar Watsawa : 2020/03/22